Labarai
-
Tsohon Ministan Shari’a, Abubakar Malami, ya ce jam’iyyar ADC da yake ciki yanzu ta shirya tsaf domin fuskantar jam’iyyar APC mai mulki.
Ya ce wannan yunƙuri na neman kawo sauyi ne saboda irin halin da ake ciki a ƙasar. Malami, wanda ya…
Read More » -
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ƙaddamar da cibiyar Fasaha ta Zamani ta Arewa maso Yamma da hukumar sadarwa ta ƙasa (NCC) ta gina a Kano, wadda matasa suka lalata a lokacin zanga-zangar ƙuncin rayuwa ta #EndBadGovernance a watan Agustan 2024.
Ministan Harkokin Sadarwa Dr. Bosun Tijani, ne ya wakilci shugaban ƙasa a wajen bikin ƙaddamarwar. A jawabin sa, Minista Tijani…
Read More » -
Wani gini mai bene uku ya rufta a unguwar Legas Island a safiyar Alhamis, lamarin da ya jikkata wasu daga cikin mazauna gidan.
Ginin da ke kan titin Asesi, kusa da titin Adeniji Adele, ya rufta ne kwatsam ba tare da sanin abun…
Read More » -
Wata sabuwa: wani sabon rikice ya barke a jam’iyar Labour
Sabon rikici ya sake kunno kai a cikin jam’iyyar Labour bayan da shugabancin jam’iyyar bangare Julius Abure, ya bai wa…
Read More » -
Kwanaki kadan da gwamnatin jihar kano ta shawarci mutan kano da su kare kansu da harin masu kwacen waya wasu unguwanni sufara daukan mataki
Al’ummar unguwar Tudun wada Bompai dake karamar hukumar Nassarawa, karkashin jagorancin Sarkin Tudun wada Alh Ibrahim Aliyu sun gudanar da…
Read More » -
Sama da mutane 15 sun kwanta dama asakamakon wani mummunan hari da lakurawa suka kai jihar sokoto
Rahotanni na bayyana cewa wasu da ake zargin mambobin ƙungiyar Lakurawa ne sun hallaka akalla mutane 15 a wani mummunan…
Read More » -
Kuguji yin anfani da mayikan karawa fata fari domin kaucewa kamuwa da chututtuka
Shugaban hukumar NAFDAC na Jihar Bauchi, Hamis Yahaya, ne ya bayyana hakan a wata hira da Kamfanin Dillancin Labarai na…
Read More » -
A bayan sallar Laasar ne a yau Talata ake sa ran za a gudanar da jana’izar fitaccen attajirin nan Alhaji Aminu Ɗantata a masallacin Madina.
Mataimakin marigayin na musaman Mustapha Junaid ya shaida wa BBC cewa shirye-shirye sun kammala domin gudanar da jana’izar. A ranar…
Read More » -
Rahotanni daga ofishin kula da bashi na ƙasa (DMO), sun bayyana cewa bashin da ake bin Nijeriya ya ƙaru zuwa Naira tiriliyan 149.39.
Wannan na nufin an samu ƙarin Naira tiriliyan 27.72 idan aka kwatanta da tiriliyan 121.67 da aka samu a shekarar…
Read More » -
A yau ne majalisar dinkin duniya ke cika Shekara 80 da kafuwa.
Shekara 80 da suka gabata a makamanciyar wannan rana, an rattaba hannu kan Yarjejeniya ta Majalisar Dinkin Duniya (MDD) a…
Read More »