Ketare
-
Farashin man fetur a kasuwannin duniya yayi tashin gauron zabi bayan da Isra’ila ta tabbatar da kai hari kan Iran, lamarin da ya haifar da ƙaruwar fargabar rikici mai tsanani a yankin Gabas ta Tsakiya.
Yan kasuwa da masu zuba jari na nuna damuwa cewa rikici tsakanin Iran da Isra’ila na iya kawo cikas ga…
Read More » -
Vishwashkumar Ramesh, ɗan ƙasar Birtaniya, ne kaɗai wanda ya tsira daga hatsarin jirgin saman Air India da ya yi sanadin mutuwar aƙalla mutum 241.
Ramesh yana zaune ne a kujerar 11A a cikin jirgin Boeing 787 da ke kan hanyarsa zuwa birnin London. Gidan…
Read More » -
Yakin Rasha da Ukraine: Jerin muhimman abubuwa, rana ta 1,205
Wani yaro dan shekara biyu ya mutu sakamakon harin jirgin sama mara matuki na Ukraine a yankin Belgorod na kudancin…
Read More » -
Yadda ‘yan siyasar Amurka suka mayar da martani ga hare-haren Isra’ila kan Iran
Kasa da awanni uku kafin Isra’ila ta kaddamar da farmakin ta na farko kan Iran, Shugaban Amurka Donald Trump ya…
Read More » -
Trump ya ce dangantakarsa da Musk ta kare
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce dangantakarsa da Elon Musk ta kare. Sharhin sun kasance na baya-bayan nan daga Trump…
Read More » -
Babban harin jirgin sama mara matuki ya afkawa birni na biyu mafi girma a Ukraine
Rasha ta kaddamar da wani mummunan hari na jiragen sama marasa matuka a kan birni na biyu mafi girma a…
Read More » -
Iran ta yi Allah-wadai da ‘dabi’ar wariyar launin fata’ bayan haramcin tafiye-tafiye da Amurka tayiwa wasu kasashen Africa
Iran ta yi tsokaci mai tsanani kan haramcin tafiye-tafiyen da Shugaban Amurka Donald Trump ya sanya kan ‘yan kasar da…
Read More » -
Brazil ta yi kira ga Majalisar Dinkin Duniya da ta jagoranci kokarin samar da zaman lafiya tsakanin Rasha da Ukraine
Shugaban Brazil Luiz Inacio Lula da Silva a ranar Asabar ya yi kira ga Majalisar Dinkin Duniya da ta haɗa…
Read More »

