Ketare
-
Iran ta ce umarnin ficewa daga gida yana daga cikin “aikin tunani” na Isra’ila
Sakonni daga ƙasar Isra’ila yace neman ficewar mutane daga biranen su wani bangare ne na “aikin tunani na makiya”, in…
Read More » -
Amurka na shirin ƙara ƙasashe 25 na Afirka zuwa jerin haramcin tafiya
Gwamnatin Shugaban Amurka Donald Trump tana tunanin fadada takunkumin tafiye-tafiye sosai ta hanyar yiwuwar haramta wa ‘yan ƙasa daga ƙarin…
Read More » -
Jakadun G7 sun nuna goyon baya ga Ukraine, tare da gargadin Rasha da karin takunkumi
Ministocin harkokin wajen kasashen G7 sun hadu a matsayin nuna hadin kai, inda suka cimma yarjejeniya kan wata sanarwa ta…
Read More » -
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta yi gargaɗin cewa yawan masu kamuwa da cutar amai da gudawa wato kwalara a Sudan zai ƙaru, kuma akwai yiwuwar cutar ta yaɗu zuwa ƙasashen maƙwabta, ciki har da Chadi, inda dubban ‘yan gudun hijirar da yaƙin basasar Sudan ya raba da muhallansu ke zaune a wuraren da suka cika da mutane
Yaƙin da ya shafe fiye da shekaru biyu tsakanin sojojin Sudan — waɗanda suka karbe iko da Jihar Khartoum gaba…
Read More » -
Zanga-zangar adawa da gwamnati a Bolivia ta yi sanadin mutuwar mutane da dama
Aƙalla mutane huɗu sun mutu a zanga-zangar adawa da gwamnati a Bolivia, inda magoya bayan tsohon Shugaba Evo Morales suka…
Read More » -
Isra’ila ta kashe Falasdinawa 23 a Gaza, yayin da suke kokarin samun taimako
Jami’an tsaron Isra’ila sun kashe Falasdinawa 23 a Gaza, inda akalla 11 daga cikinsu aka kashe yayin da suke kokarin…
Read More » -
Iran ta kaddamar da harin makami yayin da Isra’ila ta kai hari kan Tehran karo na uku a rana
Mutanen Iran da Isra’ila sun wayi gari cikin hayaki da rusassun gine-gine a ranar Lahadi bayan abokan gaba sun fadada…
Read More » -
Faransa ta kara sa ido a cikin yankinta bayan Isra’ila da Iran sun yi musayar hare-hare masu kisa
Ministan Cikin Gida na Faransa, Bruno Retailleau, ya umarci hukumomin yankin su kara sa ido a fadin kasar, musamman a…
Read More » -
Iran ta harba makamai masu linzami kan Isra’ila, ta kashe mutane 10, bayan hare-hare kan wuraren mai
Iran ta harba makamai masu linzami kan wurare a fadin Isra’ila, ciki har da kusa da Haifa da Tel Aviv,…
Read More » -
Iran ta yi gargadi cewa za ta kai hari kan sansanonin Birtaniya, Amurka da Faransa a yankin idan suka taimaka wajen kare Isra’ila
Iran ta yi gargaɗi ga Amurka, Birtaniya da Faransa kada su taimaka wa Isra’ila wajen dakatar da hare-haren ramuwar gayya…
Read More »