SAEED BIN USMAN
-
Ketare
Adadin wadanda suka mutu a rikicin Thailand da Cambodia ya karu zuwa 16 yayin da mutane 120,000 suka tsere daga yankin kan iyaka
Adadin mutanen da suka mutu sakamakon arangama tsakanin sojojin Thailand da Cambodia ya karu zuwa 15 a Thailand da daya…
Read More » -
Ketare
Isra’ila ta kashe yara biyu Falasdinawa yayin samame a fadin yankin Yammacin Kogin Jordan da aka mamaye
Kamfanin dillancin labaran Wafa ya bayyana cewa, sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila sun kashe yara kanana biyu kanana Falasdinawa a garin…
Read More » -
Ketare
Sheikh Hasina ta ba da umarnin harbi kan masu zanga-zanga a Bangladesh a 2024
Tsohuwar firaministar Bangladesh, Sheikh Hasina, ta “ba da umarni a bude wuta” kuma an yi “amfani da makamai masu kisa”…
Read More » -
Ketare
Gwamnatin Amurka na shirin lalata magungunan tazarar haihuwa da kimarsu ta kai kusan dala miliyan 10, waɗanda hukumar tallafawa ƙasashen duniya ta Amurka (USAID) ta saya domin rabawa asibitoci a ƙasashen duniya.
An adana magungunan ne a wani dakin ajiya da ke ƙasar Belgium, inda aka shirya aikewa da su zuwa ƙasashen…
Read More »





