SAEED BIN USMAN
-
Ketare
Isra’ila ta yi luguden wuta a birnin Gaza bayan umartar Falasdinawa dasu fice daga yankin
Isra’ila ta kaddamar da hare-haren sama akalla 50 a fadin Gaza tare da mai da hankali musamman kan gabashin birnin…
Read More » -
Ketare
Aƙalla mutum 38 ne suka rasu, sannan wasu 28 suka jikkata bayan wani hatsarin mota, inda motoci biyu suka ƙone bayan sun yi taho mu gama a arewacin Kilimanjaro a Tanzania.
Kwamishinan yankin Kilimanjaro, Nurdin Babu ya ce hatsarin ya auku ne da yammacin ranar Asabar a lardin Same bayan tayar…
Read More »






