SAEED BIN USMAN
-
Ketare
Majalisar Dinkin Duniya ta ce duk wani yaro da ke kasa da shekaru biyar a Gaza yana cikin hadarin rashin abinci mai gina jiki
Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadin cewa dukkan yara ‘yan Gaza da ke kasa da shekaru biyar suna cikin hadarin…
Read More » -
Ketare
Dubban mutane ne suka gudanar da zanga-zangar goyon bayan Falasɗinawa a Australia, inda suka rufe babbar gadar Sydney Harbour ta ƙasar.
Sun gudanar da zanga-zangar ne kwana ɗaya bayan kotun ƙolin ƙasar ta amince a gudanar da gangamin a ranar Lahadi,…
Read More » -
Ketare
Ayyukan Rasha na yaƙi a Ukraine ‘abin kyama ne’, in ji Trump
Shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar sabbin takunkumi yayin da yake sukar ayyukan sojan Rasha a Ukraine a matsayin…
Read More » -
Ketare
El Salvador ta amince da sake zaben shugaban kasa da ba a kayyade ba
Jami’iyyar da ke mulki a El Salvador ta zartar da kudirin doka don sauya yadda ake gudanar da zabe a…
Read More »




