SAEED BIN USMAN
-
Ketare
An yi Gargadin sake samun tsunami bayan girgizar ƙasa mai ƙarfi ta afkawa gabar tekun Pacific ta Rasha
An yi gargaɗin zuwan tsunami bayan girgizar ƙasa uku masu girma, ɗaya da ke da girman 7.4, a gabar tekun…
Read More » -
Ketare
Akalla mutane 14 sun mutu a Koriya ta Kudu bayan ruwan sama mai karfi ya haddasa girgizar kasa da ambaliyar ruwa
Hukumomin kasar koriya ta kudu sun ce adadin mutanen da suka mutu a fadin kasar sakamakon mamakon ruwan sama da…
Read More » -
Ketare
Siriya ta ayyana sabon tsagaita wuta a Suwayda, ta tura sojoji don ‘maido da tsaro’
Jami’an tsaro na Siriya sun fara girke a lardin Suwayda na kudu mai tashin hankali, in ji wani mai magana…
Read More » -
Ketare
Daliban Gaza sun fara rubuta jarabawa karo na farko tun bayan da yaƙi ya fara a watan Oktoba 2023
Daruruwan ɗaliban Falasɗinu a Gaza suna rubuta muhimmin jarrabawar ƙarshen makarantar sakandare da Ma’aikatar Ilimi ta yankin da aka kewaye…
Read More » -
Ketare
An ceto ma’aikatan haƙar ma’adanai 18 bayan sun shafe awa 18 a cikin ramin mahaƙar gwal da ke arewacin ƙasar Colombia.
Gwamnatin ƙasar ta ce ma’aikatan sun maƙale ne a ranar Alhamis a mahaƙar El Minón sakamakon matsalar kayan aiki, kamar…
Read More » -
Ketare
Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo, ‘yan tawaye na M23 sun sanya hannu kan yarjejeniya a Qatar don kawo ƙarshen yaƙi a gabashin Kongo
Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo (DRC) da ƙungiyar ‘yan tawaye ta M23 sun rattaba hannu kan wata sanarwar ka’idoji a Qatar don…
Read More »



