Labarai

Jam’iyyun adawa a Najeriya sun caccaki Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan kalaman da yayi na jin dadinsa kan rikice-rikicen cikin gida da jam’iyyun adawa a kasar nan kef ama da shi.

JAM’IYYU / MARTANI.

Tinubu ya bayyana hakan ne a ranar Laraba lokacin da yake jawabi a zaman Majalisar Tarayya, inda ya ce ba zai iya gyara gidajen jam’iyyun adawa ba.

Rahotanni sun nuna cewa, manyan jam’iyyun adawa a kasar kamar PDP, ADC da SDP sun bayyana furucin na Tinubu a matsayin nuna tsoro da yunƙurin karya tsarin siyasa na faɗin ra’ayi a ƙasar.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button