Labarai

Nijeriya ta kasance a matsayi na uku a cikin kasashe goma da ke kan gaba a manyan masu karfin masana’antu a Afirka, a cewar wani rahoto da jaridar ‘The African Exponent’, wani dandamali na nazari kan harkokin kasuwanci ga ‘yan kasuwa da masu son zuba jari a Afirka.

A cewar rahoton, a tsawon shekara goma da suka gabata, wasu kasashe kalilan ne suka yi fice wajen karbar bakuncin manyan kamfanonin kera kayayyi a , Afrika a ma’auni da yin tasiri.

Kasashen da suka yi zarra su 10 wajen harkar masana’antu sun hada da Afrika ta Kudu, Egypt ta biyu, sai Nijeriya ta uku; Morocco; Kenya; Algeria; Ethiopia; Ghana; Tunisia; da kuma kasar Zambia da ta zama ta goma.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button