Labarai

Hukumar jin dadin alhazai ta kasa NAHCON ta sanya ranar 9 ga wannan watan na Yuni a matsayin ranar da zata fara dawo da alhazan Najeriya gida.

NAHCON:

Shugaban Hukumar ferfesa Abdullahi Saleh shi ne ya bayana hakan a cikin wata sanarwa a Mina ranar Jumaa, yayin da yake taya Al’ummar musulmi murnar bikin sallah babba.

Shugaban Hukumar yace jirgin farko na Air Peace zai dawo dauke da alhazan jahar Imo, yayin dana Max Air zai dauko na jahar Bauchi sannan kuma alhazan jahar Kebbi da Sakkwato zasu dawo a jirgin Flynas.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button