Year: 2026
-
Labarai
Babban jami’n Gwamnatin Jihar ya naimi afuwar Dan jaridar da yaciwa mutuncin
Babban jami’in gwamnatin Kano State, SSR Auwalu Sani Rogo, ya bai wa dan jarida kuma mamba na Nigeria Union of…
Read More » -
Labarai
GCHRNN Ta Bai Wa Gwamnatin Kano Wa’adin Sa’o’i 24 Kan Zargin Cin Zarafin Dan Jarida
Kungiyar Global Community for Human Rights Network Nigeria (GCHRNN) ta yi kakkausar Allah-wadai kan zargin cin zarafin da aka yi…
Read More » -
Labarai
Rigima Ta Barke: Dan Jarida Zai Maka Jami’in Gwamnatin Kano a Kotu
Wani dan jarida daga Jihar Kano ya bayyana shirin kai kara kotu biyo bayan zargin cin mutuncinsa da wani…
Read More » -
Labarai
Tinubu Ya Tsige Egbetokun, Ya Naɗa Tunji Disu A Matsayin Sabon Sufeto Janar
Shugaban Ƙasar Bola Ahmed Tinubu, ya tsige Sufeto Janar na ’Yan Sandan ƙasar, Kayode Egbetokun, daga mukaminsa. Majiyoyi daga cikin…
Read More » -
Labarai
Rundunar ‘Yan Sandan Ondo Ta Kama Mutane Biyu Kan Zargin Garkuwa da Mutane
Waɗanda aka kama sun haɗa da Abubakar mai shekaru 25 da Oliver Okoh mai shekaru 35. An cafke su ne…
Read More » -
Labarai
Haryanzu El-Rufai yana tsare a hannun Hukumar ICPC
Lauyoyin tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, sun bayyana cewa har yanzu ba su samu wata amsa daga ICPC ba…
Read More » -
Labarai
Rikicin Walida: Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam Ta Gargadi DSS Kan kin Bin umarnin Kotu
A sanarwar da Daraktan ƙasa na ƙungiyar, Abdullahi Bakoji Adamu, ya sanya wa hannu, an ce duk da bin hanyoyin…
Read More » -
Labarai
Farfesa Nazifi Abdullahi Darma Ya Dauki Nauyin Tallafin Magungunan Hawan Jini da Suga a Unguwar Darma
Al’ummar Unguwar Darma da kewayenta sun rabauta da tallafin magungunan hawan jini da ciwon suga kyauta, tare da samun damar…
Read More » -
Labarai
Tattalin Arzikin Najeriya Cikin Hadari: Ma’aikatu Sun Koka Kan Rashin Karɓar Kasafin Kuɗi na 2025
Abuja, Najeriya – Tattalin arzikin Najeriya na fuskantar wani mummunan ƙalubale, yayin da rahotanni ke nuna cewa wasu manyan ma’aikatun…
Read More » -
Labarai
Zargin sayan kuri’a EFCC ta kama mutane 20 a Abuja
Hukumar EFCC ta sanar da kama mutum 20 da ake zargi da aikata laifukan zaɓe yayin zaɓen ƙananan hukumomin Babban…
Read More »