Month: February 2026
-
Labarai
Barayin Shanu Sun Kashe Wani Magidanci a Rogo, Sun Bar Saƙon Barazana
Wasu da ake zargin barayin shanu ne sun hallaka wani magidanci, Malam Salisu Jibir Beli, yayin wani farmaki da suka…
Read More » -
Labarai
Hatsaniya Ta Kaure Yayin Da El-Rufai Ya Je Hedikwatar EFCC a Abuja
An samu hatsaniya tsakanin magoya bayan tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai, da wasu da suka fito domin goyon bayan…
Read More » -
Labarai
Shugaba Ahmed Tinubu Ya Umarci da ayi Bincike Kan Gobarar Kasuwar Singer
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin gudanar da ƙwaƙƙwaran bincike kan musabbabin gobarar da ta tashi a…
Read More » -
Labarai
Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Sauke Buba Galadima daga mukamin Shugaban Kano Poly
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sauke Injiniya Buba Galadima daga mukamin Shugaban Hukumar Gudanarwar Kwalejin Kimiyya da Fasaha…
Read More » -
Labarai
Majalisar Karamar Hukumar Bagwai Ta Rufe Kasuwar Dan Dabino Saboda Dalilan Tsaro
Majalisar Karamar Hukumar Bagwai a Jihar Kano ta sanar da rufe Kasuwar Dan Dabino da ke Mazabar Kiyawa na wucin…
Read More » -
Labarai
Shugabancin Kasuwar Singa Ya Musanta Yaduwar Gobara Zuwa Sabon Gari
Shugabancin Kasuwar Singa ya karyata rahotannin da ke cewa gobarar da ta tashi a kasuwar ta tsallaka zuwa Kasuwar Sabon…
Read More » -
Labarai
Atiku Ya Bukaci INEC Ta Sake Duba Ranakun Zaɓen 2027
Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi kira ga Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) da ta…
Read More » -
Labarai
Ganduje Ya Yi Martani Kan Zargin Bacewar Dadiyata
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya yi kakkausar suka tare da yin watsi da zargin da tsohon Gwamnan…
Read More » -
Labarai
Majalisar Wakilai Za Ta Yi Zaman Gaggawa Kan Jadawalin Zaɓen 2027
Majalisar Wakilan Najeriya ta sanar da cewa za ta gudanar da zaman gaggawa a ranar Talata 17 ga watan Fabrairu,…
Read More » -
Labarai
NDLEA Ta Ƙaddamar da “Operation Ramadan Mubarak” a Kano
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) reshen Jihar Kano ta ƙaddamar da wani aiki na…
Read More »