Year: 2025
-
Uncategorized
Mataimakin shugaban kasar Indiya ya sauka daga mukaminsa
Firaministan Indiya Narendra Modi ya yi wa Jagdeep Dhankhar fatan samun lafiya a cikin wani Sako da ya saki a…
Read More » -
Ketare
Aƙalla mutane uku sun mutu sakamakon zaftarewar ƙasa da ruwan sama mai tsanani a arewacin Pakistan
Zaftarewar ƙasa da ta afku sakamakon ruwan sama mai karfi na daminar Bana ta kashe akalla mutane uku a arewacin…
Read More » -
Ketare
Ministan harkokin wajen Iran ya ce za a ci gaba da inganta makamashin nukiliya
Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghchi ya ce Tehran ba za ta iya daina shirin ta na inganta sinadarin uranium…
Read More » -
Ketare
Bangladesh: Mutane da dama sun mutu bayan jirgin sama ya faɗa kan wata makaranta
Akalla mutane 19 sun mutu kuma da dama sun jikkata a ranar Litinin lokacin da wani jirgin horo na rundunar…
Read More » -
Ketare
Hukumar kula da ayyukan jin-ƙai ta Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce umurnin da sojojin Isra’ila suka bai wa Falasɗinawa na ficewa daga tsakiyar Gaza, babban koma baya ne ga ƙoƙarin ceton rayukan al’ummar yankin da yaƙi ya ɗaiɗaita.
A ranar Lahadi ne Isra’ila ta umarci Falasɗinawa a Deir el-Balah, da su koma kudancin Gaza saboda ayyukan soji. MDD…
Read More »




