Labarai
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un ! Allah ya yiwa dattijon arziki Alh Aminu Dan Tata Rasuwa

Allah ya yiwa dattijon arziki Alh Aminu Dantata rasuwa,hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da jikansa Mustapha ya sanar a safiyar yau asabar amma yarasu ne a daren jiya 27 june.
Ya rasu yanada shekara 94 yabar ‘ya’ya da yawa da jikoki da dama.
Allah ya jikan Alhaji Allah ya gafarta masa Allah ya bawa iyalai da yan uwa da al’umma hakurin rashin sa ameen.



