Month: August 2025
-
Ketare
Jakadan Shugaba Trump na musamman, Steve Witkoff ya kai ziyara domin duba wuraren da ake rabon tallafi a Gaza masu samun goyon bayan Isra’ila da Amurka da ke shan suka.
Mista Witkoff na tare da jakadan Amurka a Isra’ila, Mike Huckerbee, wanda ya wallafa hotunan wuraren rabon tallafin. Ziyarar tasu…
Read More »





