Month: July 2025
-
Ketare
Aƙalla mutane uku sun mutu sakamakon zaftarewar ƙasa da ruwan sama mai tsanani a arewacin Pakistan
Zaftarewar ƙasa da ta afku sakamakon ruwan sama mai karfi na daminar Bana ta kashe akalla mutane uku a arewacin…
Read More » -
Ketare
Ministan harkokin wajen Iran ya ce za a ci gaba da inganta makamashin nukiliya
Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghchi ya ce Tehran ba za ta iya daina shirin ta na inganta sinadarin uranium…
Read More » -
Ketare
Bangladesh: Mutane da dama sun mutu bayan jirgin sama ya faɗa kan wata makaranta
Akalla mutane 19 sun mutu kuma da dama sun jikkata a ranar Litinin lokacin da wani jirgin horo na rundunar…
Read More » -
Ketare
Hukumar kula da ayyukan jin-ƙai ta Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce umurnin da sojojin Isra’ila suka bai wa Falasɗinawa na ficewa daga tsakiyar Gaza, babban koma baya ne ga ƙoƙarin ceton rayukan al’ummar yankin da yaƙi ya ɗaiɗaita.
A ranar Lahadi ne Isra’ila ta umarci Falasɗinawa a Deir el-Balah, da su koma kudancin Gaza saboda ayyukan soji. MDD…
Read More » -
Ketare
Matsalar yanayi tana haifar da tashin farashin abinci a duniya, in ji masana kimiyya
Binciken da aka saki a ranar Litinin ya bayyana wasu misalai da suka tabbatar karuwar kashi 280 cikin 100 na…
Read More » -
Ketare
Sojojin Isra’ila sun kashe masu neman agaji 92 a Gaza yayin da mutane 19 suka mutu sakamakon yunwa
Rundunar Isra’ila sun kashe akalla Falasdinawa 115 a fadin Gaza, ciki har da mutane 92 da aka harbe su har…
Read More »



