Month: July 2025
-
Ketare
Sheikh Hasina ta ba da umarnin harbi kan masu zanga-zanga a Bangladesh a 2024
Tsohuwar firaministar Bangladesh, Sheikh Hasina, ta “ba da umarni a bude wuta” kuma an yi “amfani da makamai masu kisa”…
Read More » -
Ketare
Gwamnatin Amurka na shirin lalata magungunan tazarar haihuwa da kimarsu ta kai kusan dala miliyan 10, waɗanda hukumar tallafawa ƙasashen duniya ta Amurka (USAID) ta saya domin rabawa asibitoci a ƙasashen duniya.
An adana magungunan ne a wani dakin ajiya da ke ƙasar Belgium, inda aka shirya aikewa da su zuwa ƙasashen…
Read More »







