Month: July 2025
-
Ketare
Thailand-Kambodiya Kai Tsaye: Rikicin kan iyaka na iya haifar da ‘yaki’ – mukaddashin Firaministan Thailand
Thailand da Cambodia sun ci gaba da musayar harbe-harbe masu nauyi da roka a ranar Juma’a, yayin da mummunan fada…
Read More » -
Ketare
Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta amince da siyar da makamai masu linzami na dala biliyan $4.7 ga Masar
Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta amince da yiwuwar sayar da kunshin makamai masu linzami na sama-da-kasa wanda ya kai darajar…
Read More » -
Ketare
Amurka, Isra’ila sun yi Allah wadai da matakin Faransa na amincewa da ƙasar Falasdinu
Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Marco Rubio, ya ce Washington “ta ƙi ƙwarai” da shirin Shugaban Faransa Emmanuel Macron na amincewa…
Read More » -
Ketare
Adadin wadanda suka mutu a rikicin Thailand da Cambodia ya karu zuwa 16 yayin da mutane 120,000 suka tsere daga yankin kan iyaka
Adadin mutanen da suka mutu sakamakon arangama tsakanin sojojin Thailand da Cambodia ya karu zuwa 15 a Thailand da daya…
Read More » -
Ketare
Isra’ila ta kashe yara biyu Falasdinawa yayin samame a fadin yankin Yammacin Kogin Jordan da aka mamaye
Kamfanin dillancin labaran Wafa ya bayyana cewa, sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila sun kashe yara kanana biyu kanana Falasdinawa a garin…
Read More »




