Month: July 2025
-
Ketare
An Samu tsagaitawar faɗa tsakanin Thailand da Cambodia
Tsagaita wuta tsakanin Thailand da Cambodia yana ci gaba da aiki yayin da tashin hankali a kan iyaka ke ci…
Read More » -
Ketare
Shugaban kasar Ivory Coast, Alassane Ouattara wanda ke jagorantar ƙasar tun daga shekarar 2011, na fuskantar suka na neman mayar da shugabancin ƙasar mutu ka raba.
Wannan dai na zuwa ne bayan Ouattara mai shekaru 83 ya tabbatar da aniyar sake takara wa’adi na hudu a…
Read More » -
Ketare
Isra’ila ta hallaka wasu Falasdinawa bakwai da yunwa a Gaza
Asibitocin Gaza sun bayyana sabbin alkalumma na mutuwar mutane bakwai “saboda yunwa da rashin abinci mai gina jiki”, wanda ya…
Read More » -
Ketare
Indiya ta ce ta kashe duk wanda ake zargi da kai harin Pahalgam na Kashmir
Ministan Harkokin Cikin Gida na Indiya, Amit Shah, ya ce wasu da ake zargin ‘yan tawaye ne guda uku da…
Read More » -
Ketare
An samu tsohon shugaban kasar Colombia Alvaro Uribe da laifin karbar cin hanci da rashawa
Tsohon Shugaban Kasar Colombia Alvaro Uribe an same shi da laifin yin katsalandan ga shaidu da cin hanci a wani…
Read More »




