Month: July 2025
-
Ketare
Hukumomin Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) sun gindaya wasu tsauraran sharudda ga ‘yan Najeriya da ke ziyartar birnin Dubai duk da cewa yanzu sun haramta bayar da bizar tsayawa na wucin gadi a birnin.
Rahotanni sun bayana cewar tuni aka sanar da sabon umarnin ga kamfanonin shirya tafiye tafiye. A wani babban cigaban da…
Read More » -
Ketare
Ramaphosa ya yi adawa da harajin kashi 30% da Trump ya kakabawa Afirka ta Kudu
Shugaban Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa ya yi adawa da abin da ya kira “na kashin kai” karin harajin ciniki…
Read More » -
Ketare
Gwamnan jihar Texas ta Amurka ya ce sama da mutane 160 ne har yanzu ba a gano ba sakamakon ambaliyar ruwa da ta auku a ranar Juma’ar da ta gabata.
Greg Abbott ya ce wannan adadi na lardin Kerr ne kaɗai, ɗaya daga cikin wuraren da lamarin ya fi muni.…
Read More »






