Month: July 2025
-
Ketare
EU ta kakabawa man fetur na Rasha da jiragen ruwa takunkumi sabo kan yakin Ukraine
Kungiyar Tarayyar Turai ta amince da sabon jerin takunkumi masu tsauri kan Rasha saboda yakin da take yi da Ukraine,…
Read More » -
Ketare
Sojojin Myanmar sun yi ikirarin sake kwace Wani gari daga hannun ‘yan tawaye
Gwamnatin soja ta Myanmar ta yi ikirarin kawar da mayakan ‘yan tawaye tare da sake kwace wani gari bayan shekara…
Read More » -
Ketare
Isra’ila ta kashe mutane 26 a hare-haren Gaza, tana amfani da ‘makaman jirage masu dauke da kusoshi
Aƙalla Falasdinawa 26 ne aka kashe tun daga wayewar gari a fadin Gaza a hare-haren Isra’ila, majiyoyin kiwon lafiya sun…
Read More » -
Ketare
Ministar Kwadago da Jinkai ta kasar Cuba, Marta Feito Cabrera, ta sauka daga mukaminta bayan ta ce babu mabarata a kasar, sai dai masu karyar kasancewa mabarata.
Fadar Shugaban Kasar a ranar Laraba ta sanar da cewa Ministar ta amsa kuskurenta sannan ta mika takardar ajiye aiki…
Read More »




