Labarai
Rana bata karya yau za’a fafata danbe tsakanin Ali kanin ballo da Dogon kyallu

Danban dai za’a abugata ayau lahadi afilin wasan danbe na jihar Kano dake unguwar sabon gari damisalin karfe 6 na yammacin wannan rana
Dogon Kyallu ya zama sarkin damben gargajiya na jihar Kano a ranar 13 ga watan Disamba, 2020, bayan da ya doke Ali Kanin Bello a gasar dambe ta sarauta da aka gudanar a Ado Bayero Square, Kano. Wannan nasara ta sa ya zama sarki na uku a bangaren Gurumada, bayan Garkuwan Cindo
Wasan da za ‘a fafata a yau zaikasance na naiman fansa agun Ali kanin ballo duk da cewar danbene na kudu naira 200000
Anadai saran gwarazan ‘yan danban zasu fafata Sau 2 awannan shekara


