Ketare
Jami’an tsaron qasar Iran sun kama ƴan leqen ashirin qasar.

Da Dumi-dumi :
Zuwa Yanzu Jami’an IRGC na Iran ta sanar da kama mutane 73 da ake zargi da yiwa Isra’ila leken asiri,kuma.suke da Hannun cikin Hare-haren da aka kaiwa Kasar Daren Juma’a,Mafi yawansu yan kasar India ne.
Sun kasance suna yi wa qasar Isra’ila aiki ta hanyar bata labaran asirin qasar ta Iran.
Wanda a halin yanzu suna hannun Jami’an IRGC.
Kamar yadda Gaza Update ta ruwaito.




