Month: June 2025
-
Ketare
Iran ta yi alkawarin mayar da martani ga hare-haren Amurka yayin da ta kai hari kan Isra’ila
Iran tana ci gaba da yin alkawarin daukar fansa kan hare-haren da Amurka ta kai kan muhimman cibiyoyin nukiliya, yayin…
Read More » -
Ketare
Mutum tara sun mutu a Kyiv a wani mummunan harin sama na Rasha
Aƙalla mutane tara sun mutu kuma da dama sun jikkata a wani harin makami da jirgin sama mara matuki da…
Read More » -
Ketare
Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Marco Rubio, ya bukaci China da ta dakatar da Iran daga rufe mashigar Hormuz, wanda ke da matuƙar muhimmanci ga sufurin man fetur na duniya.
Rubio ya yi wannan kira ne bayan rahotanni daga gidan talabijin na gwamnati a Iran sun bayyana cewa majalisar dokokin…
Read More » -
Ketare
Me dokar hana yaɗuwar makaman nukiliya ta ƙunsa?
Iran ta sake yin barazanar ficewa daga yarjejeniyar taƙaita yaɗuwar makaman nukiliya, yayin da ake tsaka da yaƙi tsakaninta da…
Read More » -
Ketare
Za a iya sauya gwamnati a Iran idan ba ta yi abin da ya dace ba – Trump
Donald Trump ya yi wasu kalamai da ke nuni da yiwuwar samun sauyin shugabanci a Iran. Shugaban na Amurka ya…
Read More » -
Ketare
Jami’an Iran na tattaunawa da Shugaba Putin na Rasha
Ministan harkokin wajen Iran ya kai ziyara Rasha tare da rakiyar wasu jami’an gwamnatin ƙasarsa, inda ya je domin ganawa…
Read More » -
Ketare
Waɗanda suka tsira daga kisan Filato sun bayyana yadda sojoji suka cece su
Wasu daga cikin waɗanda suka tsira daga kisan da aka yi wa wasu da za su je biki a Filato…
Read More »


