Month: June 2025
-
Ketare
Trump ya bayyana cewa wuraren nukiliyar Iran sun ‘lalace gaba ɗaya’ a hare-haren da Amurka takai
Shugaban Amurka Donald Trump ya dage cewa hare-haren da aka kai kan wasu wuraren nukiliyar Iran a makon da ya…
Read More » -
Ketare
Bisa ga dukkan alamu yarjejeniyar tsagaita wuta da ba ta da tabbas da aka ƙulla tsakanin Isra’ila da Iran, bayan fushin da Shugaba Trump ya nuna a kan batun ta fara aiki.
Shugaban Amurkan ya zargi ɓangarorin biyu da saɓa yarjejeniyar tsagaita wutar da aka ƙulla tun da farko. Bayan tattaunawar da…
Read More » -
Ketare
Birtaniya za ta sayi jiragen yaki 12 na F-35A masu iya daukar makaman nukiliya
Birtaniya na shirin sayen aƙalla jiragen yaki na F-35A guda goma sha biyu masu iya ɗaukar makaman nukiliya a cikin…
Read More » -
Ketare
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta Majalisar Dinkin Duniya ya yi kira ga Iran da ta ‘ci gaba da Bada hadin kai’
Shugaban Hukumar Kula da Makamashin Nukiliya ta Majalisar Dinkin Duniya (IAEA) ya ce yana maraba da sanarwar da aka yi…
Read More » -
Ketare
Kawancen NATO sun shirya amincewa da karin kasafin kudi mai yawa na tsaro a taron koli na Hague
Amurka tana ƙara matsa lamba ga kawayenta dasu dauki sabbin matakan manufofi na kashe kudi kan tsaro a matsayin martani…
Read More » -
Ketare
Isra’ila da Iran sun amince da tsagaita wuta a yayin da kasashen ke cigaba da kai hari da makamai masu linzami
Rahotanni na cewa Iran da Isra’ila sun amince da tsagaita wuta bayan kwana 12 suna musayar hare-haren sama masu tsanani,…
Read More »

