Month: June 2025
-
Ketare
‘Mun cimma Bello Turji har gida mun kashe yaransa’
Haɗin gwiwar jami’an sa-kai a jihar Zamfara sun yi wa riƙaƙƙen ɗan fashin dajin nan mai ƙaurin suna, Bello Turji…
Read More » -
Ketare
Amurka ta nemi Faransa ta yi magana da Iran kafin tsagaita wuta da Isra’ila
Faransa ta isar da sharuɗɗan tsagaita wuta da Amurka ta gabatar wa Iran tare da Isra’ila bisa roƙon Washington a…
Read More » -
Ketare
Bayanan sirri sun nuna cewa harin Amurka bai tarwatsa cibiyoyin nukiliyar Iran ba
Luguden wutar bamabamai da Amurka ta yi a kan tashoshin nukuliya na Iran ba su lalata makamashin nata ba, a…
Read More » -
Ketare
Vietnam ta kawo karshen hukuncin kisa ga laifukan da suka shafi kasa, cin hanci, da miyagun kwayoyi
Vietnam za ta kawo karshen hukuncin kisa ga nau’ikan manyan laifuka guda takwas – ciki har da almundahana, yunkurin kifar…
Read More » -
Ketare
Iran ta yanke ma wasu ƴan leqen asirin Isra’ila mutum uku hukunci kisa.
Kamfanin dillancin labarai na sashen shari’a a Iran ya ruwaito cewa a yau Laraba ne aka zartar da hukuncin kisa…
Read More »




