Month: June 2025
-
Ketare
Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi, ya bayyana cewa hare-haren da Amurka da Isra’ila suka kai sun yi “babban lahani” ga cibiyoyin nukiliyar ƙasar.
A wata tattaunawa da gidan talabijin gwamnati da aka yi da shi da yammacin Alhamis, Araghchi ya ce hukumar kula…
Read More » -
Ketare
Akalla mutane 16 ne suka mutu, kuma 400 suka jikkata, yayin da aka kama 61 a zanga-zangar da aka gudanar a fadɗin Kenya jiya, domin tunawa da shekara daya da zanga-zangar adawa da ta biyo bayan ƙarin haraji da gwamnatin ƙasar ta yi.
Hukumar kare haƙƙin ɗan adam ta ƙasar (KNCHR) ta tabbatar da mutuwar mutane 8 da harbin bindiga ya kashe a…
Read More » -
Ketare
Kafofin yaɗa labarai a Iran sun ce gwamnati ta fara buɗe filayen jiragen sama a gabashin ƙasar yayin da sannu a hankali al’amura ke komawa daidai.
An dawo da layukan intanet sannan shaguna ma suna buɗewa. Adadin mutanen da suka mutu sakamakon hare-haren Isra’ila a hukumance…
Read More » -
Ketare
Shugaban Ukraine Zelenskyy ya yi kira da gurfanar Putin Kan laifukan yaƙi
Shugaban Ukraine Volodymyr Zelenskyy ya yi kira da a gurfanar da Shugaban Rasha Vladimir Putin a gaban kuliya, wanda ya…
Read More » -
Ketare
Mutum shida sun mutu, dubban mutane sun rasa matsuguni yayin da ambaliyar ruwa ta afkawa kudu maso yammacin China
Akalla mutane shida sun mutu kuma sama da mutane 80,000 aka kwashe daga gidajensu bayan ambaliyar ruwa ta mamaye lardin…
Read More »




