Month: June 2025
-
Ketare
Amurka na shirin ƙara ƙasashe 25 na Afirka zuwa jerin haramcin tafiya
Gwamnatin Shugaban Amurka Donald Trump tana tunanin fadada takunkumin tafiye-tafiye sosai ta hanyar yiwuwar haramta wa ‘yan ƙasa daga ƙarin…
Read More » -
Global news (English)
Israel Demands $277M Compensation After Devastating Iranian Strikes
The Israeli government has formally demanded over 1 billion shekels ($277 million) in compensation following two consecutive nights of heavy…
Read More » -
Ketare
Jakadun G7 sun nuna goyon baya ga Ukraine, tare da gargadin Rasha da karin takunkumi
Ministocin harkokin wajen kasashen G7 sun hadu a matsayin nuna hadin kai, inda suka cimma yarjejeniya kan wata sanarwa ta…
Read More » -
Ketare
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta yi gargaɗin cewa yawan masu kamuwa da cutar amai da gudawa wato kwalara a Sudan zai ƙaru, kuma akwai yiwuwar cutar ta yaɗu zuwa ƙasashen maƙwabta, ciki har da Chadi, inda dubban ‘yan gudun hijirar da yaƙin basasar Sudan ya raba da muhallansu ke zaune a wuraren da suka cika da mutane
Yaƙin da ya shafe fiye da shekaru biyu tsakanin sojojin Sudan — waɗanda suka karbe iko da Jihar Khartoum gaba…
Read More » -
Ketare
Zanga-zangar adawa da gwamnati a Bolivia ta yi sanadin mutuwar mutane da dama
Aƙalla mutane huɗu sun mutu a zanga-zangar adawa da gwamnati a Bolivia, inda magoya bayan tsohon Shugaba Evo Morales suka…
Read More » -
Ketare
Isra’ila ta kashe Falasdinawa 23 a Gaza, yayin da suke kokarin samun taimako
Jami’an tsaron Isra’ila sun kashe Falasdinawa 23 a Gaza, inda akalla 11 daga cikinsu aka kashe yayin da suke kokarin…
Read More »



