Month: June 2025
-
Ketare
Yakin Rasha da Ukraine: Jerin muhimman abubuwa, rana ta 1,211
Adadin mutanen da suka mutu sakamakon wani mummunan hari da Rasha ta kai kan birnin Kyiv a farkon makon nan…
Read More » -
Ketare
Trump ya amince da shirin kai hari kan Iran amma bai yanke shawara ta karshe ba, in ji kafofin watsa labarai na Amurka
Donald Trump ya amince da shirye-shiryen kai hari kan Iran, amma bai yanke shawara ta karshe ba kan ko zai…
Read More » -
Ketare
Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci daukar mataki kan yakin da aka manta a Sudan yayin da ake fama da matsalar jin kai
Sudan ta sha fama da fiye da shekaru biyu na rikici mai tsanani tsakanin sojojin ƙasa da kuma rundunar Rapid…
Read More » -
Ketare
Ansamu Barkewar cutar amai da gudawa a babban birnin Sudan akalla mutane 70 suka Mutu a cikin kwanaki biyu yayin da ake ci gaba da yaƙi a ƙasar
Ma’aikatar lafiya ta Khartoum itace ta fitar da sabbin alkaluman waɗanda suka kamu da cutar har mutum 942 yayinda mutum…
Read More » -
Ketare
Mutum 16 sun mutu a hare-haren Rasha mafi muni a Kyiv cikin kusan shekara guda
Rasha ta kaddamar da farmakin daruruwan jiragen sama marasa matuka da makamai masu linzami a kan birnin Kyiv daga daren…
Read More »




