Month: June 2025
-
Ketare
Qatar ta bayar da shawara a cikin tattaunawar zaman lafiya da ta tsaya cik tsakanin DRC da M23
Qatar ta gabatar da wani kudirin zaman lafiya ga Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo da ‘yan tawayen M23 da Rwanda ke marawa…
Read More » -
Ketare
Iran za ta gana da ministocin harkokin waje na Turai don tattaunawar nukiliya a Geneva
Ministocin harkokin waje daga Biritaniya, Faransa da Jamus, tare da babban jami’in diflomasiyyar EU, za su gana da takwaransu na…
Read More » -
Ketare
An yanke wa mutane biyu hukuncin daurin shekaru 30 kan harin otal din Kenya na 2019
Wata kotu a Kenya ta yanke wa wasu maza biyu hukuncin daurin shekaru 30 a gidan yari saboda taimaka wa…
Read More » -
Ketare
Birtaniya da EU za su yi tattaunawa da Iran yayin da Trump ya sa wa’adin makonni biyu kan rikicin Gabas ta Tsakiya
Ministocin harkokin wajen Birtaniya, Faransa da Jamus za su yi tattaunawa da takwaransu na Iran a Geneva yau a matsayin…
Read More » -
Ketare
Gwamnatoci sun fara yunƙurin kwashe ‘yan ƙasarsu daga Isra’ila da Iran
Gwamnatoci a duniya na yunkurin kwashe dubunnan ‘yan kasarsu da rikicin ya barke tsakanin Isra’ila da Iran, suna shirya motocin…
Read More » -
Ketare
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce nan da makwanni biyu zai yanke shawara kan ko zai shigar wa Isra’ila yaƙin da take yi da Iran ko kuma akasin haka.
A wata sanarwa da sakatariyar yaɗa labaran fadar gwamnatin Amurka, Karoline Leavitt ta karanto, Trump ya ce akwai yiwuwar a…
Read More »


