Month: June 2025
-
Shugabannin mulkin soja na Nijar sun ce za su ƙwace kamfanin haƙar uranium na cikin gida mai suna Somaïr, wanda yawancin hannun jarinsa mallakin Faransa ne, a wani sabon mataki da ke ƙara tsananta rikicin diflomasiyya da ke tsakanin ƙasashen biyu.
Somaïr yana ƙarƙashin ikon kamfanin Orano ne mallakin Faransa, wanda shugabannin Nijar ke zargi da aikata wasu “ayyuka marasa kishin…
Read More » -
Ketare
Wane adadin Uranium ake buƙata kafin mallakar nukiliya, nawa Iran ke da shi?
A ranar Juma’a 13 ga watan Yuni ne, Isra’ila ta bayyana cewa ta ƙaddamar da hari kan cibiyoyin nukiliyar Iran…
Read More » -
Ketare
Wanne bom ne mai ƙarfi na Amurka zai iya lalata rumbunan nukiliyar Iran?
Daga cikin makaman da za a iya harbawa su keta ƙarƙashin ƙasa har su iso wurin da rumbunan ajiyar sinadaran…
Read More »





