Ketare

Iran ta ce umarnin ficewa daga gida yana daga cikin “aikin tunani” na Isra’ila

Sakonni daga ƙasar Isra’ila yace neman ficewar mutane daga biranen su wani bangare ne na “aikin tunani na makiya”, in ji mai magana da yawun gwamnatin Iran.

Fatemeh Mohajerani kuma ta tabbatar da cewa an “rage gudun” intanet na Iran don “yakatar da hare-haren yanar gizo” a kan ƙasar.

Ministan tsaron Isra’ila ya yi gargadin cewa mazauna Tehran za su “biya farashi” saboda hare-haren da Iran ta kai kan ‘yan kasar Isra’ila kuma ya bukaci mazauna su kauracewa wurin.

A jiya ne dai rundunar sojin Isra’ila ta fitar da sanarwar ficewa daga yankin inda ta bukaci Iraniyawa da ke zaune kusa da wuraren kera makamai da su bar yankin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button