-
Ketare
Yadda ‘yan siyasar Amurka suka mayar da martani ga hare-haren Isra’ila kan Iran
Kasa da awanni uku kafin Isra’ila ta kaddamar da farmakin ta na farko kan Iran, Shugaban Amurka Donald Trump ya…
Read More » -
Labarai
Nijeriya ta kasance a matsayi na uku a cikin kasashe goma da ke kan gaba a manyan masu karfin masana’antu a Afirka, a cewar wani rahoto da jaridar ‘The African Exponent’, wani dandamali na nazari kan harkokin kasuwanci ga ‘yan kasuwa da masu son zuba jari a Afirka.
A cewar rahoton, a tsawon shekara goma da suka gabata, wasu kasashe kalilan ne suka yi fice wajen karbar bakuncin…
Read More » -
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi watsi da zargin cewa gwamnatinsa na ƙoƙarin mayar da Nijeriya kan tsarin ƙasa da ke kan tafarkin jam’iyya ɗaya a ƙarƙashin mulkinsa.
Shugaban ya kore wannan zargin ne a yayin jawabin da ya yi na zagayowar Ranar Dimokuraɗiyya a zauren majalisar dokokin…
Read More » -
Labarai
NNPCL ya gargadi mutane su ankare da masu badda kama da sunan wakilan Kamfanin suna karbar kudade a hannun jama’a
Kamfanin Man Fetur na Nijeriya NNPCL ya fitar da sanarwar gargadi ga jama’a da kamfanoni da su yi hattara da…
Read More » -
Labarai
Ba’a taɓa yin wani kwamitin da ya yi aika-aika irin aika-aikar da kwamitin gona na bangaren Gwarfa ya aikata ba a qaramar hukumar Tudunwada.
Abinda yake faruwa a qaramar hukumar Tudunwada jahar Kano. Muftahu Ahmad, Shugaban Qungiyar kare hakkin Dan Adam ta “Alhakku Human…
Read More » -
Labarai
Wani babban jami’in soja, Laftanar Commodore M. Buba, ya rasa ransa bayan da wani ɓarawon waya ya soka masa wuƙa a ƙirji.
Lamarin ya faru ne a gadar Kawo, lokacin da jami’in ya tsaya domin gyara tayar motarsa da ta fashe yayin…
Read More » -
Labarai
Tsohon Hafsan Sojojin Kasa, Laftanar Janar Tukur Buratai (mai ritaya), ya tsallake rijiya da baya
A ranar Juma’a bayan da motocinsa suka ci karo da harin bindiga mai tsanani daga ‘yan ta’addan Boko Haram a…
Read More » -
Labarai
Sanata daga Borno ta Kudu, Ali Ndume ya nesanta kansa daga goyon bayan da wasu gwamnoni suka bai wa Shugaba Bola Tinubu domin sake tsayawa takara a wa’adin mulki na biyu.
Sanatan, wanda ya shafe sama da shekaru 20 a Majalisar Dokoki ta Ƙasa, ya kasance bako a shirin siyasa na…
Read More » -
Labarai
Alhazan Sokoto Sun Karɓi Kyautar Sallah Naira 450,000 Kowane Daya
Gwamna Ahmed Aliyu na Jihar Sokoto ya bai wa kowanne daga cikin ’yan Hajji 3,200 daga jihar Riyal 1,000 na…
Read More » -
Ketare
Hukumar aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ta ce babu asarar Rai ko guda daya a gobarar da ta tashi a wani masaukin Alhazan Najeriya dake Makkah a jiya Asabar.
Hukumar ta bayyana haka bayyana hakan cikin wata sanarwa dauke da sa hannun mataimakiyar Daraktan yada labaru ta hukumar Fatima…
Read More »