-
Ketare
Arewaci da yammacin China anyi musu gargadin saboda yuwwar ruwan sama mai yawa da Kuma hassashen samun ambaliyar ruwa
Arewacin da yammacin kasar Sin suna ci gaba da kasancewa cikin shirin ko-ta-kwana yayin da ruwan sama mai tsanani ke…
Read More » -
Ketare
Rasha ta ce tanada iko da birnin Luhansk yayin da Amurka ta dakatar da wasu makamai da ta yi alkawarin ba Ukraine
Ƙasar Rasha dake cigaba mamaye yankin Luhansk na gabashin Ukraine ta yi ikirarin cewa an ci gaba da mamaye yankin…
Read More » -
Ketare
Isra’ila ta kashe sama da mutane 300 a Gaza cikin sa’o’i 48 yayin da tsagaita wuta ke cikin hali na rashin tabbas
Fiye da Falasdinawa 300 ne sojojin Isra’ila suka kashe a cikin awanni 48 da suka gabata, a cewar Ofishin Watsa…
Read More » -
Ketare
Kasar Koriya ta Arewa za ta tura ƙarin sojoji har 30,000 don karfafa rundunar sojin Rasha, in ji jami’an Ukraine
Kasar Koriya ta Arewa ta shirya ninka yawan sojojinta da ke yaki don Rasha a kan gaba da Ukraine, ta…
Read More » -
Ketare
Amurka ta ce hare-harenta sun rage karfin tasirin nukiliyar Iran da shekara daya zuwa biyu
Ma’aikatar tsaron Amurka Pentagon ta sanar da cewa hare-haren sojan Amurka kan Iran sun jinkirta shirin nukiliyar kasar da shekara…
Read More » -
Ketare
Mutane da dama sun bace bayan wani jirgin ruwa dauke da mutane 65 ya nutse a tsuburin Bali na kasar Indonesia
Akalla mutane hudu ne suka mutu yayin da wasu da dama suka bace bayan wani jirgin ruwa dauke da mutane…
Read More »



