-
Ketare
Indiya ta ce ta kashe duk wanda ake zargi da kai harin Pahalgam na Kashmir
Ministan Harkokin Cikin Gida na Indiya, Amit Shah, ya ce wasu da ake zargin ‘yan tawaye ne guda uku da…
Read More » -
Ketare
An samu tsohon shugaban kasar Colombia Alvaro Uribe da laifin karbar cin hanci da rashawa
Tsohon Shugaban Kasar Colombia Alvaro Uribe an same shi da laifin yin katsalandan ga shaidu da cin hanci a wani…
Read More » -
Ketare
Ruwan sama mai tsanani, zaizayar kasa sun tilasta kwashe mutane da yawa a arewacin China
Ruwan sama mai tsanani ya kashe akalla mutane 30 kuma ya tilasta hukumomi su kwashe dubban mutane bayan yankunan arewacin…
Read More » -
Ketare
Fursunoni, wata Mai juna biyu Suna cikin mutum 27 da aka kashe a harin da Rasha ta kai a Ukraine
Aƙalla mutane 27, ciki har da fursunoni 16 da wata mace mai juna biyu, sun mutu a hare-haren sama na…
Read More » -
Ketare
Adadin mutanen da suka mutu a yakin Isra’ila kan Gaza ya kai kimanin 60,034
Aƙalla Falasdinawa 60,034 ne sojojin Isra’ila suka kashe tun bayan barkewar yaƙin Gaza a watan Oktoba 2023, a cewar Ma’aikatar…
Read More »




