-
Ketare
Ana ta Kiraye-kiraye ga Thailand da ta saki sojojin Kambodiya 20 da aka tsare bayan rikicin kan iyaka
Kambodiya ta yi kira ga Thailand da ta mayar da sojojinta 20 da aka kama su da dakarun Thailand awanni…
Read More » -
Ketare
Rasha ta kashe mutum shida a harin jirgin mara matuki, da makami mai linzami kan Kyiv a Ukraine: Zelenskyy
Wani harin makami mai linzami na Rasha da aka kai kan babban birnin Ukraine ya kashe akalla mutane shida, ciki…
Read More » -
Ketare
Tsunami ta afkawa sassan Rasha, Japan, Amurka bayan girgizar ƙasa mai girma a Rasha
Guguwar tsunami ta afkawa sassan Rasha, Japan da Amurka bayan girgizar ƙasa mai ƙarfi a gabar tekun Rasha, tare da…
Read More » -
Ketare
Bincike ya nuna cewa ISIL ka Iya zama barazana mai girma a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo da Gabashin Afirka
Bincike ya nuna cewa ISIL ka Iya zama barazana mai girma a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo da Gabashin Afirka Da sanyin…
Read More » -
Ketare
An Samu tsagaitawar faɗa tsakanin Thailand da Cambodia
Tsagaita wuta tsakanin Thailand da Cambodia yana ci gaba da aiki yayin da tashin hankali a kan iyaka ke ci…
Read More » -
Ketare
Shugaban kasar Ivory Coast, Alassane Ouattara wanda ke jagorantar ƙasar tun daga shekarar 2011, na fuskantar suka na neman mayar da shugabancin ƙasar mutu ka raba.
Wannan dai na zuwa ne bayan Ouattara mai shekaru 83 ya tabbatar da aniyar sake takara wa’adi na hudu a…
Read More » -
Ketare
Isra’ila ta hallaka wasu Falasdinawa bakwai da yunwa a Gaza
Asibitocin Gaza sun bayyana sabbin alkalumma na mutuwar mutane bakwai “saboda yunwa da rashin abinci mai gina jiki”, wanda ya…
Read More »


