-
Ketare
Dubban mutane ne suka gudanar da zanga-zangar goyon bayan Falasɗinawa a Australia, inda suka rufe babbar gadar Sydney Harbour ta ƙasar.
Sun gudanar da zanga-zangar ne kwana ɗaya bayan kotun ƙolin ƙasar ta amince a gudanar da gangamin a ranar Lahadi,…
Read More » -
Ketare
Ayyukan Rasha na yaƙi a Ukraine ‘abin kyama ne’, in ji Trump
Shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar sabbin takunkumi yayin da yake sukar ayyukan sojan Rasha a Ukraine a matsayin…
Read More » -
Ketare
El Salvador ta amince da sake zaben shugaban kasa da ba a kayyade ba
Jami’iyyar da ke mulki a El Salvador ta zartar da kudirin doka don sauya yadda ake gudanar da zabe a…
Read More » -
Ketare
Isra’ila na cigaba da harin ta’addanci Wanda ya kashe Falasdinawa masu fama da yunwa yayin da jakadan Amurka ya ziyarci wuraren agaji
Aƙalla mutane biyu sun mutu kuma fiye da 70 sun jikkata yayin da suke jiran kayan abinci a kusa da…
Read More » -
Ketare
Isra’ila ta tsananta gargadin tafiye-tafiye zuwa UAE ga ‘yan ƙasarta, tana bayyana barazanar ‘yan ta’adda
Kwamitin tsaron kasa na Isra’ila (NSC) ya kara kaimi ga gargadin tafiye-tafiye ga ‘yan Isra’ila da ke ziyartar da kuma…
Read More » -
Ketare
Trump ya kafa sabbin haraji kan fitar da kayayyaki daga kasashe da dama
Shugaban Amurka Donald Trump ya sanya hannu kan wata doka ta zartarwa da ta sake kakaba “harajin ramuwar gayya” daga…
Read More »



