SAEED BIN USMAN
-
Ketare
Rundunar sojin kare ƙasar Uganda (UPDF) ta bayyana cewa sojoji biyar sun mutu yayin da jirgin su na Mi-24 da ke kan aikin kai wa sojojin Tarayyar Afrika kariya a Somaliya ya yi hatsari a babban filin jirgin saman Mogadishu jiya.
Rundunar ta sanar a shafinta na X cewa abubuwan fashewa da ke cikin jirgin sun fashe, wanda hakan ya jikkata…
Read More » -
Ketare
Arewaci da yammacin China anyi musu gargadin saboda yuwwar ruwan sama mai yawa da Kuma hassashen samun ambaliyar ruwa
Arewacin da yammacin kasar Sin suna ci gaba da kasancewa cikin shirin ko-ta-kwana yayin da ruwan sama mai tsanani ke…
Read More »







