Year: 2025
-
Ketare
Iran ta yi gargadi cewa za ta kai hari kan sansanonin Birtaniya, Amurka da Faransa a yankin idan suka taimaka wajen kare Isra’ila
Iran ta yi gargaɗi ga Amurka, Birtaniya da Faransa kada su taimaka wa Isra’ila wajen dakatar da hare-haren ramuwar gayya…
Read More » -
Ketare
Isra’ila ta ce Iran za ta “biya farashi mai tsada” saboda harin makamai masu linzami
Israel Katz ya yi gargadin cewa “Tehran za ta kone” idan Iran ta ci gaba da harba makamai masu linzami.…
Read More » -
Ketare
Ireland ta dauki matakin haramta shigo da kayayyakin Isra’ila, yayin da jami’ar itama ta katse dangantaka da Isra’il
Ireland ta dauki matakai don zama kasa ta farko a Tarayyar Turai da za ta haramta ciniki da yankunan da…
Read More » -
Ketare
Fashe-fashe sun yawaita a kan Urushalima yayin da Isra’ila da Iran ke musayar hare-haren makamai masu linzami masu kisa
Iran ta kaddamar da sabon hari na makamai masu linzami kan Isra’ila da sanyin safiyar Asabar, wanda ya kawo karshen…
Read More » -
Ketare
Iran ta mayar da martani bayan hare-haren Isra’ila da suka yi kan shirin nukiliyarta da sojojinta
Iran ta kaddamar da hare-haren ramuwar gayya na makamai masu linzami da jiragen sama marasa matuka kan Isra’ila har zuwa…
Read More » -
Ketare
Jami’an tsaron qasar Iran sun kama ƴan leqen ashirin qasar.
Da Dumi-dumi : Zuwa Yanzu Jami’an IRGC na Iran ta sanar da kama mutane 73 da ake zargi da yiwa…
Read More » -
Ketare
Yadda waya da adashi ke haifar da mace-macen aure a Nijar
A Jamhuriyar Nijar, ƙungiyar harkokin addinin Musulunci ta ƙasar (AIN), ta danganta yawan mace-macen aure da ƙasar ke fama da…
Read More » -
Ketare
Sojojin Isra’ila sun ce Iran ta harbo makamai masu linzami aƙalla 100
Mai magana da yawun rundunar sojin Isra’ila IDF, Avichay Adraee ya ce Iran ta harba aƙalla makamai masu linzami 100…
Read More » -
Wasanni
Liverpool ta amince da ɗaukar Wirtz kan fam miliyan 116
Zakarun Gasar Premier, Liverpool sun amince su ɗauki ɗan wasan Jamus, Florian Wirtz kan fam miliyan 116 daga Bayer Leverkusen.…
Read More »
