Year: 2025
-
Ketare
Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi, ya bayyana cewa hare-haren da Amurka da Isra’ila suka kai sun yi “babban lahani” ga cibiyoyin nukiliyar ƙasar.
A wata tattaunawa da gidan talabijin gwamnati da aka yi da shi da yammacin Alhamis, Araghchi ya ce hukumar kula…
Read More » -
Ketare
Akalla mutane 16 ne suka mutu, kuma 400 suka jikkata, yayin da aka kama 61 a zanga-zangar da aka gudanar a fadɗin Kenya jiya, domin tunawa da shekara daya da zanga-zangar adawa da ta biyo bayan ƙarin haraji da gwamnatin ƙasar ta yi.
Hukumar kare haƙƙin ɗan adam ta ƙasar (KNCHR) ta tabbatar da mutuwar mutane 8 da harbin bindiga ya kashe a…
Read More » -
Ketare
Kafofin yaɗa labarai a Iran sun ce gwamnati ta fara buɗe filayen jiragen sama a gabashin ƙasar yayin da sannu a hankali al’amura ke komawa daidai.
An dawo da layukan intanet sannan shaguna ma suna buɗewa. Adadin mutanen da suka mutu sakamakon hare-haren Isra’ila a hukumance…
Read More »






