Year: 2025
-
Ketare
Ministar Kwadago da Jinkai ta kasar Cuba, Marta Feito Cabrera, ta sauka daga mukaminta bayan ta ce babu mabarata a kasar, sai dai masu karyar kasancewa mabarata.
Fadar Shugaban Kasar a ranar Laraba ta sanar da cewa Ministar ta amsa kuskurenta sannan ta mika takardar ajiye aiki…
Read More » -
Ketare
Shugaban Kamaru Biya, mai shekaru 92, ya sanar da aniyarsa ta tsayawa takara karo na takwas a ofis.
Shugaban kasar Kamaru Paul Biya, wanda shi ne shugaban kasa mafi tsufa a duniya mai shekaru 92, ya sanar da…
Read More »






