Year: 2025
-
Ketare
Matsalar yanayi tana haifar da tashin farashin abinci a duniya, in ji masana kimiyya
Binciken da aka saki a ranar Litinin ya bayyana wasu misalai da suka tabbatar karuwar kashi 280 cikin 100 na…
Read More » -
Ketare
Sojojin Isra’ila sun kashe masu neman agaji 92 a Gaza yayin da mutane 19 suka mutu sakamakon yunwa
Rundunar Isra’ila sun kashe akalla Falasdinawa 115 a fadin Gaza, ciki har da mutane 92 da aka harbe su har…
Read More » -
Ketare
Adadin mutanen da suka mutu sakamakon ruwan sama a Koriya ta Kudu ya karu zuwa 18 yayin da hukumar yanayi ta gargadi game da zazzafar rana
Ruwan sama mai tsanani da ya sauka a Koriya ta Kudu ya kashe akalla mutane 18 sannan wasu tara ba…
Read More » -
Ketare
Iran za ta gudanar da tattaunawar nukiliya tare da kasashe uku na Turai a ranar Jumma’a
Iran, Faransa, Jamus da Biritaniya za su gudanar da tattaunawar nukiliya a Istanbul bayan gargadin da kasashen Turai uku suka…
Read More » -
Ketare
Rundunar sojin Isra’ila ta umarci Falasɗinawa su ƙaurace wa wani yanki na tsakiyar zirin Gaza, inda ba ta ƙaddamar da samame ta ƙasa ba tun bayan fara kai hare-hare a 2023.
Rundunar ta ce mutanen da ke samun mafaka a unguwar Deir al-Balah su fice nan take su koma yankin al-Mawasi…
Read More » -
Ketare
Yakin Rasha da Ukraine: Jerin muhimman abubuwa, rana ta 1,242
Dakarun Rasha sun kaddamar da harin makami akan yankin Dnipropetrovsk na Ukraine, inda suka kashe mutane biyu kuma suka lalata…
Read More » -
Ketare
Isra’ila ta kashe karin masu neman agaji a Gaza
Akalla mutane 17 sun mutu, ciki har da masu neman agaji, sakamakon hare-haren Isra’ila a fadin Gaza. Mutane biyu na…
Read More »


