Month: July 2025
-
Ketare
Rundunar sojin kare ƙasar Uganda (UPDF) ta bayyana cewa sojoji biyar sun mutu yayin da jirgin su na Mi-24 da ke kan aikin kai wa sojojin Tarayyar Afrika kariya a Somaliya ya yi hatsari a babban filin jirgin saman Mogadishu jiya.
Rundunar ta sanar a shafinta na X cewa abubuwan fashewa da ke cikin jirgin sun fashe, wanda hakan ya jikkata…
Read More » -
Ketare
Arewaci da yammacin China anyi musu gargadin saboda yuwwar ruwan sama mai yawa da Kuma hassashen samun ambaliyar ruwa
Arewacin da yammacin kasar Sin suna ci gaba da kasancewa cikin shirin ko-ta-kwana yayin da ruwan sama mai tsanani ke…
Read More » -
Ketare
Rasha ta ce tanada iko da birnin Luhansk yayin da Amurka ta dakatar da wasu makamai da ta yi alkawarin ba Ukraine
Ƙasar Rasha dake cigaba mamaye yankin Luhansk na gabashin Ukraine ta yi ikirarin cewa an ci gaba da mamaye yankin…
Read More » -
Ketare
Isra’ila ta kashe sama da mutane 300 a Gaza cikin sa’o’i 48 yayin da tsagaita wuta ke cikin hali na rashin tabbas
Fiye da Falasdinawa 300 ne sojojin Isra’ila suka kashe a cikin awanni 48 da suka gabata, a cewar Ofishin Watsa…
Read More »





