Month: July 2025
-
Labarai
Ƴan majalisar wakilai bakwai daga jihar Akwa Ibom sun fice daga jam’iyyunsu na PDP da YPP zuwa jam’iyyar APC.
Yan majalisar da suka fice sun haɗa da Unyime Idem da Martins Esin da Paul Ekpo da Uduak Odudoh da…
Read More » -
Labarai
Mutukar Nigeria bata fito da sababbin tsare tsaren samun Karin kudin shigaba to tana cikin barazanar fadawa bakin talauci
Asusun bayar da lamuni na duniya (IMF) ya yi gargadin cewa kasafin kudin Najeriya na 2025 na fuskantar barazana mai…
Read More » -
Labarai
Wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sunbude wuta a gidan wani tsohon minista
Maharan sun kai hari gidan tsohon Ministan Wasanni na Tarayya, Damishi Sango, da ke ƙauyen Dalwal a ƙaramar hukumar Riyom…
Read More » -
Labarai
APC Ta jefa ‘yan Nigeria cikin kuncin da basu taba ganiba, cewar Rotimi Amaechi.
Tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa halin rayuwa a Najeriya ƙarƙashin gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ƙazanta…
Read More » -
Labarai
Court ta aike da wasu matasa zuwa gidan yarin, bisa tuhumar aikata manyan laifuka da ake yi musu
Kotun Majistret mai lamba 22 karkashin jagorancin mai shari’a Ibrahim Sarki Ibrahim, ta aike da wasu matasa 2 gidan gyaran…
Read More » -
Labarai
Court ta yanke ma Tsulange hukuncin daurin shekara daya kokuma biyan tarar Naira 80,000.
Kotun Majistare mai lamba 21 da ke zamanta a Gyadi-Gyadi, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Hadiza Muhammad Hassan, ta yanke wa…
Read More » -
Labarai
Jam’iyyar P D P nacigaba da samun zaizayar magoya baya gabanin zaban 2027
Akalla ‘yan majalisar wakilai shida na jam’iyyar PDP daga jihar Akwa Ibom sun sanar da sauya sheƙarsu zuwa jam’iyyar APC.mazaɓar…
Read More » -
Labarai
Tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Kano, Usman Alhaji, ya yi watsi da cire shi daga matsayin Wazirin Gaya,
Tsohon sakataren gwamntin jihar kano Usiman alhaji Alhaji yana mai cewa wannan mataki ba shi da wani tasiri kuma aikin…
Read More » -
Labarai
Gwamnatin Jihar Yobe ta sanar da rufe wasu kasuwanni uku na mako-mako na ɗan wani lokaci, saboda tsoron yiwuwar hare-haren Boko Haram.
Kasuwannin da abin ya shafa su ne na Katarko, Kukareta da Buni Yadi, dukkaninsu a Ƙaramar Hukumar Gujba. An rufe…
Read More » -
Labarai
Tsohon Ministan Shari’a, Abubakar Malami, ya ce jam’iyyar ADC da yake ciki yanzu ta shirya tsaf domin fuskantar jam’iyyar APC mai mulki.
Ya ce wannan yunƙuri na neman kawo sauyi ne saboda irin halin da ake ciki a ƙasar. Malami, wanda ya…
Read More »