Month: June 2025
-
Ketare
Iran ta yi Allah-wadai da ‘dabi’ar wariyar launin fata’ bayan haramcin tafiye-tafiye da Amurka tayiwa wasu kasashen Africa
Iran ta yi tsokaci mai tsanani kan haramcin tafiye-tafiyen da Shugaban Amurka Donald Trump ya sanya kan ‘yan kasar da…
Read More » -
Ketare
Brazil ta yi kira ga Majalisar Dinkin Duniya da ta jagoranci kokarin samar da zaman lafiya tsakanin Rasha da Ukraine
Shugaban Brazil Luiz Inacio Lula da Silva a ranar Asabar ya yi kira ga Majalisar Dinkin Duniya da ta haɗa…
Read More » -
Ketare
(no title)
Mai magana da yawun sojojin Al-Qassam Abu Ubaida ya ce: Asarar da aka yi wa Yahudawan mamaya a Khan Younis…
Read More » -
Ketare
GHF da Amurka ke marawa baya ya ce wuraren bayar da agaji a Gaza sun kasance a rufe yayin da hare-haren Isra’ila suka kashe 22.
Asusun Agaji na Gaza (GHF), wanda ya fara raba tallafi makon da ya gabata, ya rufe dukkan cibiyoyinsa. Aƙalla mutane…
Read More » -
Ketare
Kungiyar Tarayyar Afirka ta yi Allah-wadai da matakin haramta wa wasu kasashen Afirka shiga qasar Amurka da Trump ya yi.
Kungiyar Tarayyar Afirka ta nuna damuwa sosai game da haramcin tafiye-tafiye da Shugaba Donald Trump ya kakabawa ‘yan kasashen Afirka…
Read More » -
Ketare
Qatar ta bayar da shawara a cikin tattaunawar zaman lafiya da ta tsaya cik tsakanin DRC da M23
Qatar ta gabatar da wani kudirin zaman lafiya ga Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo da ‘yan tawayen M23 da Rwanda ke marawa…
Read More »



