Sadeeq Umar
-
Labarai
Jigawa za ta karɓi babban taron alkalan kotunan shari’ar Musulunci
Gwamnatin Jihar Jigawa za ta karɓi bakuncin babban taron alkalan kotunan shari’ar Musulunci nan ba da jimawa ba, kamar yadda…
Read More » -
Labarai
Tsohon Kwamishinan Ganduje ya zargi gwamnatin Kano da kin aiwatar da kasafin kudin 2025 yadda ya kamata
Tsohon Kwamishinan Yaɗa Labaran Kano a mulkin Dr. Abdullahi Umar Ganduje, Malam Muhammad Garba, ya zargi gwamnatin Kano da rashin…
Read More » -
Ketare
Al’ummar karamar hukumar Ungogo sun gudanar da taron addu’a kan matsalar tsaro a Kano
Al’ummar karamar hukumar Ungogo da ke birnin Kano sun gudanar da babban taron addu’a domin neman taimakon Allah Madaukakin Sarki…
Read More » -
Labarai
Al’ummar karamar hukumar Ungogo sun gudanar da taron addu’a kan matsalar tsaro a Kano
Al’ummar karamar hukumar Ungogo da ke birnin Kano sun gudanar da babban taron addu’a domin neman taimakon Allah Madaukakin Sarki…
Read More » -
Labarai
Majalisar Dattawa Ta Tabbatar da Janar Christopher Musa a Matsayin Ministan Tsaro
Majalisar Dattawa ta tabbatar da tsohon Babban Hafsan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa (mai ritaya), a matsayin sabon Ministan Tsaro,…
Read More » -
Labarai
NDIC zata dauki tsauraran matakai na tabbatar da tsaron kuɗin jama’a
Daraktan gudanarwa na Hukumar Inshorar Ajiya ta Najeriya (NDIC), Mr. Thompson Oludare Sunday, ya bayyana cewa hukumar ta kara tashi…
Read More » -
Labarai
Kungiyar One Kano Agenda ta yaba wa Gwamnatin Kano kan kokarinta na magance matsalar tsaro
Kungiyar One Kano Agenda ta jinjinawa Gwamnatin Jihar Kano bisa matakan da ta ke dauka don dakile barazanar tsaro da…
Read More » -
Labarai
Gwamna Abba zai samar da jiragen leken asiri don tsaurara tsaro a kan iyakar Kano da Katsina
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana shirin gwamnatin jihar na samar da jiragen leken asiri (drones) da…
Read More » -
Labarai
Tsohon Hafsan Sojojin Najeriya ya zargi wasu ‘yan siyasa da hannu a matsalar tsaro
Tsohon Hafsan Hafsoshin Najeriya, Janar Lucky Irabor mai ritaya, ya bayyana cewa matsalar tsaro da Najeriya ke fama da ita…
Read More » -
Labarai
Kano: Kungiyar Masu Bukata Ta Musamman Na Kira Ga Gwamnati Kan Kafa Hukumar Kulawa da Su
Kano, 2 Disamba, 2025 –Shugaban reshen jihar Kano na Kungiyar Kare Hakkin Masu Bukata Ta Musamman Ta Kasa, Eng. Usman…
Read More »