‘Yansanda a Kano sun kama yan daba 51 dauke da muggan makamai, tare da bayyana sunayensu

Rundunar yansanda ta kasa reshen jihar Kano ta ce ta kama wasu Matasa guda 51 da muggan makamai wadanda ake zargin Dan daba ne da suka addabi wasu unguwanni a Birnin Kano .
Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da mataimakin Kakakin Rundunar yansanda jihar Kano DSP Hussaini Abdullahi ya fitar ya rabawa manema labarai.
Sanarwar ta ce an Kamo matasan ne a wasu unguwanni a Birnin Kano wadanda suka hadar da Kofar Mata, Zage, Kurna, Rijiyar Lemo, Dorayi, Hotoro da unguwar Sheka.
Rundunar ta sami wannan nasarar ne a kwanaki uku daga ranar Juma’a 13th zuwa ranar lahadi, 15th June 2025.
Ga sunayen wadanda aka kama din
1. Ayuba Zakariyya A.K.A Shamakin, ‘m’, 24 years old of Sheka Bayan Makaranta
2. Aliyu Usaini A.K.A Aliko, ‘m’, 23 years old of Sheka Sabuwar Abuja
3. Aminu Ibrahim, ‘m’, 20 years old of Hausawa
4. Mustapha Muhammad, ‘m’, 20yrs old of Tukuntawa Quarters
5. Abdulsalam Abubakar, ‘m’ 19yrs old of Hausawa
6. Abdulkarim Adamu, ‘m’, 24 years old of Bachirawa Quarters
7. Sagiru Sunusi, ‘m’, 25 years old of Bachirawa Quarters
8. Abubakar Bello, ‘m’, 25 years old of Bachirawa Quarters
9. Ismail Bello, ‘m’, 24 years old of Bachirawa Quarters
10. Imrana Inusa, ‘m’, 15 yrs old of Gobirawa Quarters
11. Abubakar Muhammad, ‘m’, 19 yrs old of Tudun Fulani Quarters
12. Yusuf Rabiu, ‘m’, 23 yrs old of Tudun Rubudi Quarters
13. Rayyanu Bilyaminu, ‘m’, 23 yrs of Dorawar dillalai Quarters
14. Idris Garba A.K.A Halifa Kwado, ‘M’, 20 Years Old of Zango Quarters




